loading-texture
MURYOYIN DA BA A SAURARA BA
Waɗannan labarai na ɗauke ne da cikakkn bayani game da musgunawa da tashin hankali da cin zarafin da ya shafi sad
Domin kara fahimtar matsalar, sai kukunna sauti.
0

Yayata ta aurar da ni a lokacin ina ‘yar11, yayin da shekarun mijina 23 ne. Aurenmu ke da wuya sai ya fara cin zalina.  

https://www.unfpa.org/ha/unheardvoices/fauzia
Danna ka saurara

Yayata ta aurar da ni a lokacin ina ‘yar11, yayin da shekarun mijina 23 ne. Aurenmu ke da wuya sai ya fara cin zalina.  

Da a ce ba yi miniauren tilas ba, da al’amari bai yi muni ba, da zan kasance a cikin farin ciki.

Mijina ya kamu da rashin lafiya, a lokacin ne ya daina duka na. Auren ya sa ni cikin kunci na shekaru 19. Ina yi masa addu’a da ya samu sauƙi, saboda in bar shi da ‘ya’yanmu, ni kuma in fara wata sabuwar rayuwa.

story-letter
*An canza sunan domin matsalar tsaro

Wannanmata  na ɗaya daga cikin miliyoyin yara mata da ake tilasta wa aure kafin su cika shekara 18. Aurar da kananan yara mata ya saɓa wa ‘yancin ɗan’adam wanda kuma ya zama dole a kawar da shi.

A TSAWATA. A DAINA CIN ZARAFIN JINSI
WANDA YA ƊAUKI HOTUNA SHI NE: Etinosa Yvonne