loading-texture
MURYOYIN DA BA A SAURARA BA
Waɗannan labarai na ɗauke ne da cikakkn bayani game da musgunawa da tashin hankali da cin zarafin da ya shafi sad
Domin kara fahimtar matsalar, sai kukunna sauti.
0

Mahara sun kawo hari garinmu. Wannan ne ya sa ni da ‘yan gidanmu ƙaura zuwa sansanin ‘yan gudun hijira. A wancan lokaci, na halarci makarantar Islamiyya..

https://www.unfpa.org/ha/unheardvoices/Hurairah
Danna ka saurara

Mahara sun kawo hari garinmu. Wannan ne ya sa ni da ‘yan gidanmu ƙaura zuwa sansanin ‘yan gudun hijira. A wancan lokaci, na halarci makarantar Islamiyya..

Babana ya tsara aurar da ni ga ɗaya daga cikin abokansa wanda ya haura shekaru arba’in.

Na faɗa wa babana sau da dama cewa ba na son yin aure. Ina da yaƙinin cewa ilimin da na samu a makaranta zai taimaki mutane da dama.

story-letter
*An canza sunan domin matsalar tsaro

Hana mata samun ilimi na iya kasancewa illa ga rayuwarsu da iyalinsu da kuma al’ummarsu.

A TSAWATA. A DAINA CIN ZARAFIN JINSI
WANDA YA ƊAUKI HOTUNA SHI NE: Etinosa Yvonne