loading-texture
MURYOYIN DA BA A SAURARA BA
Waɗannan labarai na ɗauke ne da cikakkn bayani game da musgunawa da tashin hankali da cin zarafin da ya shafi sad
Domin kara fahimtar matsalar, sai kukunna sauti.
0
Ku zaɓi daya daga cikin waɗannan harsuna don ku saurara

"Unheard Voices from Nigeria." Over these #16days, they finally tell their stories, their voices no longer silenced: #ENDviolence

unfpa.org/unheardvoices
Click to listen
Kuna iya kuma duba shafua da ke kasa. scroll down
04 Sep. 2019 Teen Vogue
23 July 2020 The Guardian
19 Nov. 2018 NBC Montana
04 June 2020 BBC News
01 Oct. 2020 CBS News
09 June 2020 Thomson Reuters
06 April 2020 UN News

A Nijeriya, kusan kashi 30 cikin ɗari na mata sun taɓa fuskantar matsalar cin zarafi da ya shafi jinsi

Nau’o’in farmaki da mayaka ke kai wa a Arewa-Maso Gabas a cikin shekaru goma da suka gabata, sun jefa mata da‘yan mata cikin masifar cin zarafin jinsi, a matsayin wani nau’in irin tashin hankali da ake fama da shi a yankin. Mata da ‘yan mata da gungun mayaka kan cafke, kan fuskaci matsalar fyaɗe ne da kuma auren tilas a yayin da suke shiga hannu. Idan kuma har suka yi sa’a suka kubuta, to suna kuma shiga karin matsalar kauracewa daga al’ummominsu. Wadanda suka samu damar kaucewa wannan tsangwama daga cikinsu kan fuskanci auren dole ne ko su sha duka a hannun mazajensu.

6 in 10

women in northeastern Nigeria have experienced some form of gender-based violence (GBV)

Yobe
Borno
Adamawa
6 in 10

women in northeastern Nigeria have experienced some form of gender-based violence (GBV)

53%

of internally displaced persons (IDPs) in these three states are women and girls

Mutane miliyan 7.9

wato sama da rabin mutanen da ke yankin — na buƙatar tallafi a shekarar 2020

If they manage to escape, they are further traumatized when ostracized by their communities. All crisis-affected women, even if not survivors of abduction, face heightened risk of gender-based violence, such as child marriage and beatings at the hands of their husbands.