loading-texture
MURYOYIN DA BA A SAURARA BA
Waɗannan labarai na ɗauke ne da cikakkn bayani game da musgunawa da tashin hankali da cin zarafin da ya shafi sad
Domin kara fahimtar matsalar, sai kukunna sauti.
0

Ina ‘yar 14 lokacin da maharan Boko Haram suka kama mu. Aka sanya mu a babbar mota aka tafi da mu wani yankin da ake kamun kifi. A kowane dare mutane na daban za su yi mini fyaɗe tare da sauran ‘yan matan da aka kamo.

https://www.unfpa.org/ha/unheardvoices/zubaydah
Danna ka saurara

Ina ‘yar 14 lokacin da maharan Boko Haram suka kama mu. Aka sanya mu a babbar mota aka tafi da mu wani yankin da ake kamun kifi. A kowane dare mutane na daban za su yi mini fyaɗe tare da sauran ‘yan matan da aka kamo.

Babu abin da zai ba ni ƙwarin guiwar fuskantar matsalolin da ke gaba.

Kwanaki kaɗan bayan na dawo sai babana ya rasu. ‘Yar uwata, wadda ita kadai ce mafi kusa da ni, ta yi aure ta koma gari. Na koma sansanin ‘yan gudun hijira. Sabon wurin zaman ya taimaka mini game da rage tunani, saboda ba wanda ya san sirrin abinda nike ciki.

story-letter
*An canza sunan domin matsalar tsaro

Kamen mata da ‘yan mata tare da yi musu fyaɗe na ɗaya daga cikin manyan laifuka. Bai kamata jama’a su kyamaci waɗanda suka gudo daga wannan irin ƙunci ba.

A TSAWATA. A DAINA CIN ZARAFIN JINSI
WANDA YA ƊAUKI HOTUNA SHI NE: Etinosa Yvonne