loading-texture
MURYOYIN DA BA A SAURARA BA
Waɗannan labarai na ɗauke ne da cikakkn bayani game da musgunawa da tashin hankali da cin zarafin da ya shafi sad
Domin kara fahimtar matsalar, sai kukunna sauti.
0

Ba wadda za ta so ta shiga cikin halin tashin hankali irin wannan.. Duk da haka, wannan kan faru ga mata akodayaushe kuma a ko’ina.A TSAWATA. A DAINA CIN ZARAFIN JINSI: unfpa.org/unheardvoices/yasmin via @UNFPA #ENDviolence #16Days

https://www.unfpa.org/ha/unheardvoices/yasmin
Danna ka saurara

Na kai wa yayata ziyara. Na kuma shiga cikin gida ina jiran ta dawo. Sai wani mutum da ban sani ba ya kutsa cikin gidan yana mai tsoratar da ni da cewa zai kashe ni idan na yi kokarin yin magana. Ya yi mini fyaɗe, sannan ya fice a guje.

Duk lokacin da nake bai wa jaririna nono, ina tuna dukkanin abubuwan da suka faru.

Tun lokacin da na haihu, sai na daina hulda da mutane kwata-kwata. Sai dai, na yi kokarin daina kasancewa ni kaɗai saboda hakan kan tuna mini da abin da ya faru da ni. Na yi fata da addu’ar cewa, wata rana, wanda ya mini fyaɗe zai shiga hannu.

story-letter
*An canza sunan domin matsalar tsaro

Ba wadda za ta so ta shiga cikin halin tashin hankali irin wannan.. Duk da haka, wannan kan faru ga mata akodayaushe kuma a ko’ina.

A TSAWATA. A DAINA CIN ZARAFIN JINSI
WANDA YA ƊAUKI HOTUNA SHI NE: Etinosa Yvonne