loading-texture
MURYOYIN DA BA A SAURARA BA
Waɗannan labarai na ɗauke ne da cikakkn bayani game da musgunawa da tashin hankali da cin zarafin da ya shafi sad
Domin kara fahimtar matsalar, sai kukunna sauti.
0

Na haɗu da mijina lokacin da nake shekarar ƙarshe a makarantar sakandare. Na daina makaranta a dalilin aure. Shekaru biyu na farko sun kasance na lumana ainun. Mijina ya yi aiki a matsayin lebura kuma ya wadatu gwargwadon hali yana iya ɗaukar nauyin gida. Halayyar mijina ta fara sauyawa a shekara ta uku. Ya daina ɗaukar nauyina ko na ‘ya’yanmu.

https://www.unfpa.org/ha/unheardvoices/habiba
Danna ka saurara

Na haɗu da mijina lokacin da nake shekarar ƙarshe a makarantar sakandare. Na daina makaranta a dalilin aure. Shekaru biyu na farko sun kasance na lumana ainun. Mijina ya yi aiki a matsayin lebura kuma ya wadatu gwargwadon hali yana iya ɗaukar nauyin gida. Halayyar mijina ta fara sauyawa a shekara ta uku. Ya daina ɗaukar nauyina ko na ‘ya’yanmu.

Watakila da na ci gaba da karatu, da zan samu aiki mai kyau.

Mijina ya bar gida kuma daga wannan lokacin ba a sake jin ɗuriyarsa ba. An faɗa mini cewa ya koma Maiduguri da zama inda ya yi shirin sake sabuwar rayuwa. ‘Ya’yana ne kaɗai dalilin da ke sa ina jin sanyi a rayuwata, bayan duk wannan abin da ya faru.

story-letter
*An canza sunan domin matsalar tsaro

Yanmatawaɗanda akan tilasta musu aure da wuri kan kasance an tauye musu ‘yancin karatu, wanda hakan kan jefa su a cikin mugun ramin talauci.

A TSAWATA. A DAINA CIN ZARAFIN JINSI
WANDA YA ƊAUKI HOTUNA SHI NE: Etinosa Yvonne