loading-texture
MURYOYIN DA BA A SAURARA BA
Waɗannan labarai na ɗauke ne da cikakkn bayani game da musgunawa da tashin hankali da cin zarafin da ya shafi sad
Domin kara fahimtar matsalar, sai kukunna sauti.
0

Wata rana abokanaina suka gaya mini cewa sun karbi cingam (na aurena). A yankinmu, idan za a aurar da budurwa, to iyalan gidansu kan raba cingam da goro da minti da gishiri da sauransu domin sanar da mutanen unguwa al’amarin. (Amma) na ruɗe, na kuma kasance na yi kuka sosai har rashin lafiya na kwanaki biyu ya kama ni.

https://www.unfpa.org/ha/unheardvoices/fara
Danna ka saurara

Wata rana abokanaina suka gaya mini cewa sun karbi cingam (na aurena). A yankinmu, idan za a aurar da budurwa, to iyalan gidansu kan raba cingam da goro da minti da gishiri da sauransu domin sanar da mutanen unguwa al’amarin. (Amma) na ruɗe, na kuma kasance na yi kuka sosai har rashin lafiya na kwanaki biyu ya kama ni.

Wani lokaci nikan zargi kaina game da auren, dama a ce na gudu ne.

A shekarar 2019, babana ya kashe auren bisa cewar na cika rashin jin magana, sannan yace ya riga ya gaji da halina. Tun lokacin da auren ya mutu, na kasance cikin matukar farin ciki.

story-letter
*An canza sunan domin matsalar tsaro

Ta samu tsira daga auren dole, amma mata da dama a faɗin duniya sun kasance cikin kurkukun auren dole

A TSAWATA. A DAINA CIN ZARAFIN JINSI
WANDA YA ƊAUKI HOTUNA SHI NE: Etinosa Yvonne