loading-texture
MURYOYIN DA BA A SAURARA BA
Waɗannan labarai na ɗauke ne da cikakkn bayani game da musgunawa da tashin hankali da cin zarafin da ya shafi sad
Domin kara fahimtar matsalar, sai kukunna sauti.
0

Mahara suka kawo hari garinmu. An kashe babana. ‘Yan gidanmu suka gudu zuwa sansanin ‘yan gudun hijira. A lokacin ina ‘yar shekara 13.

https://www.unfpa.org/ha/unheardvoices/Maimuna
Danna ka saurara

Mahara suka kawo hari garinmu. An kashe babana. ‘Yan gidanmu suka gudu zuwa sansanin ‘yan gudun hijira. A lokacin ina ‘yar shekara 13.

Mutane na cewa fyaɗen da aka mini laifina ne.

An sauya wa jami’in tsaron wurin aiki, amma mahaifiyata ta ƙi ta bi al’amarin. Mutane suna yi mini dariya suna cewa na ci gaba da komawa. Abin na ɓata mini rai. Al’amarin yana sa mini jin takaici.

story-letter
*An canza sunan domin matsalar tsaro

Abin bai yi daidai ba cewa sau da dama ba a yin adalci ga mutanen da aka cuta. Dole ne a hukunta masu fyaɗe kan laifukansu na cin zarafi.

A TSAWATA. A DAINA CIN ZARAFIN JINSI
WANDA YA ƊAUKI HOTUNA SHI NE: Etinosa Yvonne